fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Duminsa:Shugaba Buhari na shirin hana Achaba da hakar ma’adanai a gaba dayan Najariya saboda magance matsalar tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da majalisarsa ta tsaro da suka yi zama na musamman na shirin daukar matakin hana Achaba.

 

Hakanan kuma majalisar zata hana hakar ma’adanai saboda magance matsalar tsaro da ake fama da ita a kasarnan.

 

Sanarwar ta fito ne bayan zaman da majalisar tayi.

 

A dazu ne dai muka kawo muku cewa, majalisar ta yi zama na musamman dan tattauna matsalar tsaron Najariya.

 

Ko da dai harin da aka kai gidan yarin Kuje na Abuja, rahotanni sun nuna cewa a kan babura maharan suka kaishi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.