fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Da Duminsa:Shugaba yakin neman zaben Atiku, Gbenga Daniel ya koma APC

Tsohon Gwamnan jihar Ogun Gbenga Daniel ya koma ham’iyyar APC daga PDP.

 

Tsohon gwamnan yana daga cikin membobi na gaba-gaba a jam’iyyar PDP wanda har ya taba yiwa Atiku Abubakar Shugaban yakin Neman zabensa.

 

Wata majiya ta kusa da tsohon gwamnan ta bayyana cewa, a yaune ake tsamanin zai yi rijista da APC sannan kuma zai gana da shugaban Riko na jam’iyyar.

 

Former governor of Ogun State, Otunba Gbenga Daniel, has joined the ruling All Progressive Congress, APC.

Gbenga was a front row member of the main opposition party, Peoples Democratic Party, PDP, having led the campaign team of defeated presidential candidate, Abubakar Atiku.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *