fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Da Duminsa:Sojojin Najeriya sun tare Miliyan 60 da ake shirin kaiwa ‘yab Bindiga a matsayin kudin fansa

Sojojin Najeriya a birnin Gwari sun tare Naira Miliyan 60 da ake shirin kaiwa ‘yan Bindiga a matsayin kudin fansa.

 

Sojojin sun kuma kubutar da mutanen da aka sace din.

 

Sun kuma kama jami’in tsaro dake aiki tare da ‘yan Bindigar da kuma kama makamai da man fetur da ‘yan Bindigar

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tinubu ya dakatar da gwamnan CBN Emefiele, kuma DSS sun kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *