fbpx
Friday, July 1
Shadow

Da duminsa:’Yan Bindiga sun kai hari cocin Bishop Kukah sun sace mutane

Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, ‘yan Bindiga sun shiga cocin Mathews Hassan Kukah dake karamar hukumar Kafur a jihar.

 

Sun sace wasu limaman cocin da kuma wasj sauran mutane. Jimullar wadanda suka sace mutane 4 ne.

 

Kukah na da coci-coci a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da kuma Kebbi.

 

Daya daga cikin wakilan cocin ya tabbatarwa da Punch wannan rahoto.

 

Gunmen early Wednesday broke into one of the parishes presided over by the Bishop of the Catholic Diocese of Sokoto, Matthew Hassan-Kukah.

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan Boko Haram guda 4700 sun mika wuya cikin makonni biyu, cewar Hedikwatar dakarun Sojin Najeriya

Our correspondent gathered that the armed hoodlums kidnapped two priests and two others in the rectory of St. Patrick’s Catholic Church, Gidan Maikambo, in the Kafur Local Government Area of Katsina State.

Kukah’s Sokoto Diocese covers Katsina, Zamfara, Sokoto and Kebbi States.

The Director, Social Communications of the Catholic Diocese of Sokoto, Rev. Fr Christopher Omotosho, confirmed the development with our correspondent on Wednesday morning.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.