fbpx
Monday, March 1
Shadow

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun sace dalibai da malamai a makarantar jihar Naija

‘Yan Bindiga sun sace dalibai da Malamai a makarantar Sakandare ta kikiyya dake Kagara a karamar hukumar Rafi ta jihar Naija.

 

Yan Bindigar sun shiga makarantar ne da Misalin karfe 2 na daren da ya gabata.

 

Wani shaida ya bayyanawa Dailytrust cewa daya daga cikin daliban da yayi yunkurin tserewa an kasheshi sannan wani ya jikkata.

 

Sanata Shehu Sani yace yayi magana da shugaban makarantar wanda ya tabbatar masa da faruwar lamarin.

 

A witness said a student, who tried to escape was shot dead while some others sustained injuries but Daily Trust cannot independently verify this claim.

 

Commenting on the abduction, Shehu Sani, a former Senator, said he has spoken with the principal of the school who confirmed the incident.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *