fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Da Duminsa:APC na shirin tsayar da Goodluck Jonathan da El-Rufai takara a 2023

Wani rahoto ya bayyana cewa jam’iyyar APC na shirin tsayar da Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a matsayin ‘yan takara a zaben shekarar 2023

 

Wata majiya ta bayyanawa Sahara Reporters cewa za’a tsayar da mutanen 2 ne saboda kowane daga bangaren da ya fito yana da mabiya kuma ana sonsa.

 

Akwai dai matsin lamba akan tsohon shugaban kasan da ya koma jam’iyyar APC, kamar yanda Rahoton ya nunar.

 

A baya dai, Tawagar ‘yan APC din daya hada da gwanoni sun kaiwa Goodluck Jonathan ziyara amma daga baya suka musanta cewa ba nemanshi ya tsaya takara suka je yi ba.

“There are plans already to pair El-Rufai with Jonathan for 2023. We believe both forces are strong and have goodwill in their regions and are good for the party,” one of the sources confirmed to SaharaReporters.

 

It was learnt that there had been pressure on Jonathan, to defect to the All Progressives Congress and run for president in 2023 on the ruling party’s platform.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *