fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da gangan manyan ‘yan siyasar Najariya ke son hanamu mulkin kasarnan>>Inyamurai suka koka

Kungiyar kare muradun inyamurai ta Ohanaeze Indigbo ta bayyana cewa, manyan ‘yan siyasar Najariya na son hana kabilarsu samun shugabancin Najariya.

 

Shugaban kungiyar, Prof George Obiozor daks kwance a gadin asibiti a Dubai ne ya bayyana haka ta bakin sakataren kungiyar, Dr Alex Ogbonnia.

 

Atiki ne ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP yayin da Bola Ahmad Tinubu kuma ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar APC.

 

Saidai kungiyar ta Ohanaeze ta ce bata amince da sakamakon zabukan fidda gwanin ba.

Karanta wannan  Dan uwan Buhari daya yi barazanar rusa APC ya fice daga jam'iyyar

 

Saidai duk da haka an samu wasu kungiyoyi na inyamuran da suka fara neman Tinubu ya musu alkawarin mukami a gwamnatinsa dan su zabeshi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.