fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Da gwamnan Bauchi, Bala Muhammad zai tsaya takarar shugaban kasa a 2023, PDP zata iya kai Labari>>Gwamna Wike

Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike ya bayyana cewa, da Gwamnan juhar Bauchi, Sanata Bala Muhammad zai tsaya takarar shugaban kasa a shekarar 2023, to lallai akwai alamar cewa PDP zata iya yin nasara.

 

Wike ya bayyana cewa, Najeriya na cikin tsaka mai wuya kan matsalar rashin tsaro, inda yace akwai bukatar PDP ta hau kan mulki dan ta dawo da al’amura daidai.

 

Wike ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai Bauchi inda yace Allah ba zai yafewa PDP ba idan bata amsa kiran ‘yan Najeriya na dawowa kan karagar mulki ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published.