fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Da In bada hakuri kan hotunan dana saka da matata gara a fille min kai>>Dan Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Dan Gidan Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa da ya bada hakuri kan kiran wanda suka caccaki hoton sa da matarsa Sakarkaru gara a yanke masa kai.

 

Ya bayyana hakane ga wata da ta mayar da martani kan kalaman nasa inda tace tana fatan dai a karshe ba zai bada hakuri ba.

 

Ya bata amsar cewa da ya bada hakuri gara a yanke masa kai.

 

A jiya ne dai hotunan suka jawo cece-kuce bayan da Bashir ya dorasu a shafinsa na Twitter inda wasu suka rika cewa hotunan basu dace ba.

Karanta wannan  Yadda wani magidanci ya babbake gidansa tare da matarsa da yaransa a ciki

 

A ranar Asabar me zuwane idan Allah ya kaimu za’a daura auren Bashir da masoyiyarsa a Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.