fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da in yi shiru ina ganin ana kashe talaka a mulkin Buhari, gara in mutu da yunwa>>Sheikh Nura Khalid

Tsohon limamin masallacin Apo na ‘yan Majalissu dake babban birnin tarayya, Abuja, Sheikh Nura Khalid ya kare kalamansa akan kisan ‘yan Najeriya duk da cewa an sallameshi daga limanci saboda kalaman.

 

Malamin ya caccaki gwamnatin tarayya ne biyo bayan harin da aka kai kan jirgin kasar dake jigila tsakanin Abuja zuwa Kaduna.

 

Malamin yace a unguwar talakawa yake zaune, kuma ‘ya’yansa makarantar Gwamnati suke zuwa dan haka yasan irin wahalar da mutane ke sha.

 

Yace da yayi shiru ana kashe mutane gara ya mutu da yunwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published.