fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Da muka ba jihohi tallafin Coronavirus/COVID-19 bamu ce su tsaya jiran komai ba kamin a rabawa mutane>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa da ta baiwa jihohi abincin tallafin Coronavirus/COVID-19 ba ta ce su tsaya jiran komai ba kamin su fara rabawa mutane.

 

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha ne ya bayyana haka a jiya, Litinin a Abuja inda yake martani ga wawason da aka dakawa rumbunan Ajiyar gwamnatin tarayya.

 

Yace gwamnati ta bayar da tallafin Hatsi 70MT da kuma shinkafa da aka dauko daga Rumbun Kwastam ta baiwa kowane gwamna dan rabawa mutane ba tare da jiran komai ba.

 

Karanta wannan  Inyamurai basu shirya shugabancin Najariya ba>>Inji Kwankwaso

“Of particular concern to the PTF is the issue of palliatives found and looted from various warehouses around the country.

“The Federal Government Palliatives consisted largely of the 70MT of grains released from the Strategic Grain Reserves as well as rice secured from the Nigeria Customs Service.

“The shares for each state were handed over to the state governments for onward distribution to the citizens.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.