Jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon Ministan yada labarai, Tony Momo ya bayyana cewa da yace ‘yan Najeriya su jefe su idan basu yi kokari ba a 2023 ba wai yana nufin da dutse ba.
Yace yana nufin kada a sake zaben su idan basu yi kokari ballantana ma sun yi kokarin.
Yace shugaban kasa, Muhammadu Buhari mutum ne me tsoron Allah wanda yasan zai tsaya gabanshi gobe kiyama yayi jawabi.