Da Ni Da Gawuna, Halin Mu Daya, ~ Cewar Gwamna Ganduje.
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nemi al’ummar Kano da su zabi dan takarar Gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna.
A cewar Ganduje wannan sajen na Gawuna Sajen Alkhairi ne, tarihin sa irin nawa ne, halin sa irin nawa ne.
©Sahihiya