fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa>>Laila ta fim din Labarina

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda aka fi sani da Laila a shirin Fim din Labarina ta bayyana cewa da ita namijice, kwacen Budurwa zata rikawa Samari.

 

Ta sakawa Masoyanta wani Bidiyon barkwanci ne inda tawa kanta kwalliyar Maza, Masoyanta sun rika bayyana mabanbanta Ra’ayoyi akai.

 

Wani yace mata, Na shiga Uku, ko a Namiji kika zo sai a hankali ya tashi Mairo.

 

Maryam ta bayyana cewa zan yi kwace kam.

 

Wani kuwa ce mata yayi kin yi sa’a ke ba namiji bace, da zaki rasa matar da zata aureki.

Karanta wannan  Dakarun Sojojin Saman Nijeriya Sun Yi Babbar Nasara Akan ‘Yan Boko Haram

https://www.instagram.com/p/CM7HapiHqLi/?igshid=bptimhrv4e1c

Shima ta bashi Amsar cewa, Kwacen mata zata rika yi.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.