fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Da Peter Obi zai yadda da ya zama mataimakina>>Inji Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya nemi Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP da ya zama mataimakinsa su yi takarar shugaban kasa tare.

 

Kwankwaso yace yaso alakarsa da Peter Obi ta tabbata inda yace yasan zasu kafa jam’iyya me karfi tsakaninsa da Peter Obi.

Yace amma yasan in Allah ya yarda zasu ga abinda zai faru nan gaba.

 

Kwankwaso ya bayyana hakane a ganawarsa da gidan talabijin na Channels TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published.