A daren jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar a fadarshi dake Abuja, ba’a bayyana abinda suka tattauna ba a zantawartasu amma ana tsammanin sun gana ne akan batutuwan cigaban kasa.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna musu fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});