fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da yawan mutane basu san me ake nufi da shiga ko fita daga matsin tattalin arziki ba saboda kullun a cikinsa suke>>Sanata Shehu Sani

A yayin da Najeriya ta tsunduma cikin matsin tattalin arzikin da ba’a taba ganin irinsa ba, shekaru 33 da suka gabata, ‘yan Najeriya na ta martani akan lamarin.

 

Sanata Shehu Sani na daga cikin wanda suka bayyana ra’ayinsu kan wannan abu.

 

Ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa, da yawan mutane basu san yanda ake shiga ko fita daga matsin tattalin arziki ba saboda kullun su a cikinsa suke dindindin.

Actually,many people don’t know what is to be in or out of recession because they permanently reside in it.

Leave a Reply

Your email address will not be published.