fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Da zamu goyi bayan kafa kasar Oduduwa to da karshen Najeriya yazo>>Dattawa Yarbawa

Dattawan Yarbawa a karkashin kungiyar Afenifere, sun bayyana cewa da zasu goyi bayan kafa kasar Oduduwa to da karshen Najeriya ya zo.

 

Daya daga cikin shuwagabannin kungiyar, Abagun Kole ne ya bayyana haka a wata ganawa da yayi da Punchng.

 

Ya koka akan matsalolin tsaro inda ha zargi gwamnatin tarayya da goyawa Fulani Makiyaya baya kan kashe-kashe da kuma lalata dukiyar jama’a. Yace Afenifere ce kawai kungiyar data rage bata goyon bayan raba Najeriya,  mudfin aka bari suka fara goyon bayan kafa kasar Biafra to shikenan karshen Najeriya ya zo.

Many Yoruba now believe in the Oduduwa Republic. It’s because Afenifere has not spoken a word to support them; that is why there is still peace. The moment Nigeria makes the mistake of allowing Afenifere to speak in support of the agitation for the creation of the Oduduwa Republic, that is the end of Nigeria. We have been the only race in this country that has not questioned the corporate existence of Nigeria. We participate in making Nigeria a great nation. But the moment these Fulani bandits in power push us to the wall, that will be the end of Nigeria.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *