fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Daduduminsa: Masana kimiyyan Najeriya sun gano magungunan cutar zazzabin Lassa

Masana kimiyya na hukumar NABDA sun gano magunguna wanda za ayi amfani dasu domin magance cutar zazzabin Lassa.

Farfesa Abdullah Mustapha, wanda ya kasance darekta a NABDA ne ya bayyana hakan yayin da yake fira da manem labarai ranar juma’a a Abuja.

Inda ya bayyana cewa sun gano wa’yan nan magungunan ne domin taimakawa Najeriya a kawo karshen cutar zazzabin Lassa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.