Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu kenan a kasar Ingila inda yaje yiwa Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth jagoranci zuwa gurin karbar kyautukan da aka basu, jarumin yace daga Ingila birnin Instanbul na kasar Turkiyya zai wuce inda can ma wata huladar aikin zata kaishi.
Muna mishi fatan Alheri da kuma Allah yasa a dawo lafiya.