fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Daga yin comment, Sarkin Waka ya baiwa wata kyautar Dubu 100

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya baiwa wata baiwar Allah kyautar dubu 100 saboda ta masa comment.

 

Sarkin Wakar yayi maganane akan ‘yan siyasa masu fitowa takara lokacinsu bai ba, inda matar ta masa comment akai.

 

Dalilin haka kuwa ya ce ta burgeshi kuma in tana so zai bata kyautar dubu 100, aikuwa ta amsa cewa, tana so.

 

Most of our political candidates are just filling up space and wasting time… Ai mutum da yaga kayan da zai iya dauka ya sani mana, in ka fito lokacin fitowarka baiyiba kaima kasan sauran. don haka malan wait for the right time to appear😊 Allah maiyar da asara amin!

Kin burgeni in kina so sai in baki 100k kyauta😊

Leave a Reply

Your email address will not be published.