fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Dailin dayasa har yanzu Tinubu bai zabi abokin takararsa ba, Farouk Aliyu

Tsohon shugaban marasa rinjayi na majalisar wakilia, Farouk Akiyu ya bayyana dalilin dayasa har yanzu dan takarar shugaban kada na jam’iyyar APC Tinubu bai bayyana abokin takararsa ba.

Inda yace ba wai sun kasa neman abokin takarar Tinubu bane ko kuma neman yana basu wahala, kawai an jinkirta ne saboda yanayin kasa Najeriya.

Amma yace zasu bayyana shi bada dadewa ba, kuma zai iya kasancewa Musulmi ko kirista domin cancanta suke bi ba addini ba.

Kuma suna so su zabi dan siyasa ne wanda Nakeriya gabadaya zatayi maraba da shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published.