fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Dakarun isra’aila sun kashe shahararriya ‘Yar jarida Shahi Abu-Aqle ta Aljazira

Dakarun isra’aila sun kashe shahararriya ‘Yar jarida Shahi Abu-Aqle ta Aljazira

“Sojojin kasar Isra’ila sun kashe wata shahararriyar ‘yar jaridan Aljazira a wani samame da suka kai a safiyar yau.

Sun harbi shahararriyar ‘yar jaridar mai suna Sherin Abu Aqleh wacce ta shahara wajen daukan rahotanni a yayin da take bayar da rahoto kan wani samame da sojojin isra’ilan suka kai birnin jenin.

Kafafen yada labarai dayawa sun sanar da cewa Sojojin Isra’ila sune suka harbeta har lahira da gangan, amma rundunar sojojin isra’ilan sun karyata hakan.

Karanta wannan  Shugabar Kungiyar Taimakon Yara Da Mata Mabukata Ta Kasa Ta Rasu Sakamakon Mummunan Hadari

‘Yar jaridar Sherin Abu Aqleh ta mutu tana da shekaru 51.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.