Dakarun soji hadin kai a jihar Borno sunyu nasarar cego wata dalibar Chibok yau ranar alhamis a sansanin ‘yan Boko Haram.
Dakarun sojin sun ceto tane a hakin Bama dake jihar ta Borno.
Yayin da darekta janar na dakarun sojin Hadin Kai, Christopher Musa ya bayyana cewa suna gudanar da bincike akan matar.
Kuma a ‘yan kwanakin nan dama sun ceto wata matar, Mary Dauda a jihar wanda aka yi garkuwa dasu tun shekarar 2014.