fbpx
Friday, July 1
Shadow

Dalibai mata na jami’o’in Najeriya sun yi barazanar yin Zanga-Zanga tsirara saboda yajin aikin ASUU

Dalibai mata na jami’o’in Najeriya sun yi barazanar fita Zanga-Zanga tsirara idan Asu bata janye yajin aikin da take ba.

 

Har yanzu dai kungiyar malaman jami’ar me suna ASUU da gwamnatin tarayya sun kasa cimma matsaya kan kawo karshen yajin aikin.

 

Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani yayi kira ga daliban da kada su yi wannan Zanga-Zanga dan zata sakasu cikin matsala kuma ta canja manufar fafutukar da suke.

 

His tweet read: The nationwide students’ protest over the ongoing universities strike is commendable and should be sustained.

Karanta wannan  Gwamnatin jihar Kaduna ta rabawa yaran makarantun gwamnati kayayyakin karatu

“However,the threats by some female students to protest nude should be shelved, in order not to create serious distractions to the main cause of the struggle.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.