INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
Dalibar Makarantar Abdu Gusau Polytechnic Talata-Mafara Ta Rasu
Habiba ta rasu ne sakamakon hadarin mota, wanda ya faru daga Talata Mafara zuwa Gusau
Dalibar Habiba Tana Matakin HND1 Mass Communication Wato 300Level.
Muna rokon Allah Ya gafarta mata, ya sa aljanna ce makomarta.