fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Dalibin jami’ar Dutse dake Jigawa ya kashe kansa saboda Budurwarsa ta yaudareshi

Wani dalibin jami’ar Gwamnatin tarayya ta Dutse dake jihar Jigawa da ake kira da Abdul, ya kashe kansa ta hanyar shan guba saboda budurwarsa ta yaudareshi.

 

Dalibin yana ajin karshene a jami’ar inda yake karanta Lissafi kuma yana daya daga cikin masu kokari sosai a tsangayar da yake Karatu.

 

Budurwar tasa, da aka bayyana da Rafiatu ta barshi inda ta tafi Kano suka hole tare da sabon Saurayinta a ranar Masoya ya Valentine. Dalilin haka Abdul ya shiga daki ya sha guba ya mutu.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *