fbpx
Monday, August 15
Shadow

Dalilin da yasa dole in ci zaben shugaban kasa na 2023>>Bola Tinubu

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, dolene ya lashe zaben shugaban kasa na shekarar 2023 me zuwa.

 

Ya bayyana hakane a wajan kaddamar da mataimakinsa, watau Khashim shettima.

 

Yace dolene ya ci zaben dan kawo karshen matsalar tsaro data tattalin arziki a Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zabe munci mun gama domin abinda muka yiwa abokan adawa a shekarar 2015 da 2019 shi zamu maimaita a zaben 2023, cewar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.