fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Dalilin da yasa muka budewa Dangote da BUA boda su ci gaba da fitar da kaya>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta yi karin haske kan dalilin da yasa ta bar kamfanonin Dangote, BUA da wani kamfanin Iskar Gas su ci gaba da fitar da kaya zuwa kasashen waje.

 

Kakakin hukumar Kwastam, DC Joseph Attah ya bayyanawa manema labarai cewa, an bar kamfanonin ne su rika kai kaya zuwa wasu kasashen Africa saboda yanda ake bukatar kayayyakin nasu a wadannan kasashe.

 

Yace ba zai iya tuna sunan dayan kamfanin ba amma duk dan amfanin kasashen Africa ne aka bari ana fitar da kayan.

 

Da aka tambayeshi ko za’a kara yawan kamfanonin da aka budewa bodar? Yace bai sani ba dan baya aiki a fadar shugaban kasa.

 

“The Presidency, in its magnanimity, has approved the exemption of three companies, Dangote Cement, BUA and a gas supply firm from its border closure restrictions due to the need for what they export to other African countries.

Karanta wannan  Kaine zaka amfana idan ka amince ka zama mataimakin Peter Obi>>Labour Party ta gayawa Kwankwaso

 

“I cannot remember the name of the gas supply company now, but the company supplies gas to Niger and other West African countries. So as of now, these companies will be allowed to export their goods through our land borders to neighbouring countries.” On whether the goodwill might be extended to other firms, the Customs Spokesman explained that he cannot comment on that since he is talking on what is currently available as of now. “For now, only these three companies have been exempted. On whether the goodwill will be extended to others, I cannot talk on that since I am not in the Presidency. Ours is to carry out policies of government as regards the land border closure policy.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.