fbpx
Friday, June 9
Shadow

“Dalilin daya Atiku yaki zabar Wike matsayin abokin takararsa”>>Babangida

Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu ya bayyana dalilin daya dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yaki zabar Nyesom Wike a matsayin abokin takarars.

Inda yace Wike ya cika maganganu da yawa kuma baya yabon Alhaji Atiku Abunakar.

Inda yace kowa nason ya zabo mutumin da riga mara masa baya sosai mai yabonsa kuma wanda zai iya maye gurbinsa nan gaba.

Amma shi ko Wike ya cika maganganu da yawa kuma ga zagi, duk da dai mutane na cewa ra’ayinsa yake fadi amma akwai lokutan da mutun ya kamata ya riga boye ra’ayinsa a ransa.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *