fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Dalilin dayasa Cristiano Ronaldo ya cewa Mancheter United ta sayar da shi a wannan kakar

Cristiano yafadawa Manchester United cewa yanaso ya sauya sheka a wannan kakar kuma dalilin dayasa yake so ya sauya shekar ya bayyana.

Rahotanni da dama sun bayyana cewa Ronaldo zai bar Manchester ne saboda kungiyar ba zata buga gasar zakarum nahiyar yurai a kaka mai zuwa ba.

Amma gwanin kasuwar kwallon kafa Fabrizio Romano ya bayyana cewa yanaso ya bar kungiyar ne saboda Manchester bata saya dan wasa a wannan kakar ba.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester City ta fara buga kakar bana da kafar dama, inda Haaland yaci mata kwallaye biyu ta lallasa Weat Ham 2-0

Leave a Reply

Your email address will not be published.