fbpx
Sunday, August 7
Shadow

“Dalilin dayasa muka ki sakin Dariye da Nyame duk da shugaba Buhari ya yaf masu laifukansu”>>Gidan gyara hali

Shugaba Muhammadu Buhari ya yafewa masu laifi 159 dake gidan gyara hali a watan afrilu wanda a cikin su hadda tsaffin gwamnoni guda biyu, amma har yanzu ba’a sako su ba.

Tsaffin gwamnoni sun hada tsohon gwamnan jihar Plateatu Joshua Dariye da tsohon gwamnan jihar Taraba Jolly Nyame.

An yankewa Dariye hukuncin shekaru 12 a gidan yari ne bayan day saci kudi lokacin dayake mulki naira biliyan 1.64, sai shi kuma Nyame aka yanke masa hukuncin shekru 10 bayan ya saci naira biliyan 1.126.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe 'yan vigilanti guda biyu sunyi garkuwa da wasu amare a jihar Katsina

Kuma duk da yafe masu da Buhari yayi har yanzu suna garkame, inda mai magana da yawn gidan gyara halin yace sunki sakin sune saboda har yanzu ma’ikatar shari’a bata basu umurni ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.