fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

“Dalilin dayasa muke so Osinbajo ya maye gurbin shugaba Muhammadu Buhari”>>Kungiyar Mata

Wata kungiyar mata ta nuna goyon bayanta ga farfesa Yemi Osinbajo yayin da APC ke cigaba da shirin gudanar da zaben fidda gwani a ranar 30 ga watan mayu.

Kungiyar matan ta kasance cikin kungiyar magoyoa bayan Osinbajo ta masoya da abokan ariziki ta DOFF.

Inda a ranar litinin kungiyar ta bayyana cewa daya daga cikin dalilan dayasa suke so ya maye gurnin Buhari shine,

Osinbajo yanada amince sosai kuma sun tabbatar da hakan a shekaru bakwai daya yi yana mataimakin shugaban kasar. Saboda haka zai rike masu amanar Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.