Mashahurin mai kudin kasar Amurka, Elan Musk ya saya kafar sada zumuntar Twitter a ranar litinin.
Jack Dorsey, wamda ya kirkiri kafar sada zumuntar ya amince ne ya sayarwa Musk da Twitter a farashin dala biliyan 44.
Inda ya bayyana cewa ya sayarwa Elan kafar sada zumuntar ne saboda ya san babu wanda zai rike Twitter kuma ya kawo cigaba kamar sa.