fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Dalilin dayasa na zabi kashim Shettima a matsayin abokin takarana, Tinubu

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana dalilin daya sa shi ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.

Tinubu ya bayyana tsohon gwamnan jihar Bornon a matsayin abokin takararsa ne yau ranar lahadi a Daura bayan ya kaiwa Buhari ziyara.

Inda yace ya zabi Kashim Shettima ne saboda ya cancanta kuma jairtacce ne shi zai taimakawa kasa sosai.

Sannan Tinubu yace ya ziyarci Buhari domin su gaisa kuma suci abin Sallah tare.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya karbi bakuncin mai kamfanin BUA a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.