fbpx
Friday, June 9
Shadow

Dalilin dayasa naki umurtar rundunar soji ta ceto fasinjonin jirgin kasa na jihar Kaduna, shugaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammdu Buhari ya bayyana dalilin dayasa shi yaki umurtar sojojin sama su ceto fasinjojin jirgon kasa na Kaduna.

Shugaba Buhari ya bayyana hakan ke yayin dayake ganawa da wasu daga cikin fasinjojin da suka samu ‘yanci daga sansanin ‘yan bindigar.

Inda yace masu dalilin dayasa yaki umurtar sojoji su ceto su shine yanaso gabadaya fasinjojin su koma gifa lafiya lau ba tare da wani rauni ba sai yasa.

Amma yace gwamnatin tarayya na iya bakin kokarinta domin ta tabbatar da cewa sauran al’ummar dake hannunsu suma sun samu ‘yanci.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *