fbpx
Monday, August 15
Shadow

Dalilin dayasa ni da Wike ba zamu goyi bayan Atiku ba duk da cewa jam’iyyar mu daya, cewar tsohon gwamnan Ekiti

Tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya bayyana dalilin dayasa yake da yakinin cewa gwamna Wike ba zai taba goyon bayan Atiku ba a zaben shekarar 2023.

Inda ya bayyana cewa ya kamata mulkin Najeriya ya koma hannun ‘yan kudu idan Muhammadu Muhari ya gama lokacinsa.

Kuma yace Atiku yasan cewa Wike baya son mataimakin shugaban kasa amma shi yayi alkawari baya  ya lashe zaben fidda gwani cewa Wike zai zaba.

Kuma har kwamitin PDP tace masa ya zaba Wike amma yaki ya zabi gwamnan Delta, Ifeanyi Okowa saboda haka ba zasu taba mara masa baya ba a zaben shekarar 2023.

Leave a Reply

Your email address will not be published.