fbpx
Monday, August 15
Shadow

Dalilin dayasa Osinbajo yaki fita kasar waje ya zabi ayi masa tiyata a gida Najeriya

A jiya ranar asabar 16 ga watan Yuli aka yiwa mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo tiyata a kafarsa.

Kuma cikin ikon Allah anyi nasara a tiyatar da aka yi masa a asibitin Rochess dake Ikeja a jihar Legas.

Inda daya daga cikin likitocin da suka yi masa tiyatar ya bayyana cewa Osinbajo ya zabi yin tiyatar a Najeriya ne saboda ya amince da likititocin gida sosai.

Osinbajo ya samu raunin ne a wasan kwallon Aquash da yake bugawa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zabe munci mun gama domin abinda muka yiwa abokan adawa a shekarar 2015 da 2019 shi zamu maimaita a zaben 2023, cewar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published.