fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Damakwaradiyya akwai dadi amma sai dai tanada iyakoki, cewar shugaba Buhari

Shugaban kasar Najeriya Muhammdu Buhari ya bayyana cewa mulkin dimokwaradiyya akwai dadi amma fa sai dai akwai iyakoki.

Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a taron majalissar dinkin duniya karo na 77 da suke gudanar da babban birnin New York na kasar Amurka.

Shugaba Buhari ya kasance jami’in soji kafin ya hau mulki a shekarar 2015 kuma yayi mulkin soji a lokacin daya ke janar.

Buhari ya kara da cewa ita dimokwaradiyya wani lokacin abubuwa basa tafiya sosai yadda ake so, amma duk da haka tana kawo cigaba sosai.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.