fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Dan Allah ka sammin Miliyan 2 daga cikin kudin da ‘yan Najeriya suka tara maka>>Wani Ya roki Rarara

Wani bawan Allah me suna Mallam Nuhu wanda daya daga cikin mabiyan shafin hutudole ne ya nemi taimakon tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.

 

Yace yana rokon Rarara ya taimaka masa da Naira Miliyan 2 daga cikin kudaden da ‘yan Najeriya suka tara masa yawa shugaba Buhari waka.

Ya bayyana lambar wayarsa da 08068004606,

Sai Asusun Ajiyar kudinsa na banki: 0056355810

Yace shi dan jihar Adamawane.

 

Akwaidai wasu rahotanni dake cewa Rarara ya samu kudin da suka haura Miliyan 70.

Leave a Reply

Your email address will not be published.