fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Dan Asalin jihar Yobe da ya wakilci Najeriya a gasar Chemistry ya zo na 2 inda ya samu kyautar Dala 400,000

Matashi dan asalin jihar Yobe, Umar Usman Dagon wanda ya wakilci Najeriya a gasar Chemistry ta Duniya ya zo na 2.

 

Hakanan matashin ya tashi da kyautar makudan kudade da Suka kai Naira Dala 400,000.

 

A Gasar me suna Imagine Chemistry matashin ya zo a matsayi na mutane 5 mafiya kokari inda ya doke wanda suka fito daga kasashen Duniya da dama.

A Yobe State indigene who represented Nigeria at the World Chemistry competition beat candidates from many countries to secure the second position.

 

Umar Usman Dagon, from Gashua town of Yobe state,  took part in the “Imaginechemistry” competition and made it to the top five that appeared in the final round.

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

 

He eventually made it to the second position, winning the sum of 400,000 dollars.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.