fbpx
Friday, March 31
Shadow

Dan Bindiga ya harbe mutane 14, 9 sun jikkata a Amurka

Dan Bindiga ya harbe mutane 14 a kasar Amurka inda guda 9 suka jikkata a Chicago, wajan bikin Halloween.

 

Lamarin ya farune a daren ranar Litininkuma an garzaya da wadanda suka jikkata Asibitoci daban-daban na garin.

 

Saidai ba’a san a wane irin hali wadanda suka jikkatan suke ba, watau ciwon da suka ji na da tsanani ko kuwa me sauki ne?

Hukumomi sun ce cikin wadanda aka harba hadda kananan yara.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *