fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Dan Bindigar da aka kama yace soja ne ya sayar masa da Bindiga akan Naira 300,000

Wani dan bindiga da aka kama, Sampson Ibeowei a Ovia South jihar Edo ya bayyana cewa, bindigar AK47 da aka kamashi da ita wani Soja ne dake aiki a Maiduguri ya sayar masa.

 

Kwamishinan ‘yansandan jihar, Philip Ogbadu ne ya gabatarwa manema labarai wanda ake zargin tare da wasu sauran masu laifi.

 

Da yake bayyana yanda ya shiga bakar sana’ar tasa, Sampson yace a baya an sakashi cikin tsarin biyan tallafin afuwar tsageran Naija Delta da gwamnatin tarayya ke yi amma sai aka cireshi sabods yaki ya baiwa kawunsa da ya samar masa damar kudin sallama.

 

Yace shi kuma cikin bacin rai kawai sai ya nemi sojan Abokinsa da ya samo masa bindiga zai siya, shine ya samo masa da kuma albarusai ya biyashi 300,000.

who has three wives and four children, said he was originally captured in the Federal Government’s Amnesty Programme for repentant Niger-Delta militants, but was stopped after three months because he refused to give kickback to his uncle who had helped him. And, in anger he contacted a soldier friend serving in Maiduguri who sold the gun to him at the cost of N300, 000 along with 88 rounds of ammunition.

“I was captured in the Federal Government’s Amnesty Programme before, and was being paid N65,000 per month, but my uncle who helped me to get the job said he wants to be collecting N20,000 from the money. “However, because I said no, he removed my name from the programme.

“I had bought the gun to fight the oil companies in our place, because they have refused to give us jobs,” he said. Highlighting his achievements since arriving Benin, Ogbadu said the Command has arrested 26 suspected cultists; 17 armed robbers; 11 kidnap suspects and six murder suspects.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *