fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Dan Boko Haram ya dirkawa babban Kwamandan kungiyar da wasu da dama harsashi suka mutu bisa kuskure

Wani dan Boko Haram bangaren kungiyar ISWAP da ya kware a wajan iya harbi ya kashe babban kwamanda a kungiyar da wasu 4 bisa kuskure.

 

An kashe kwamandan me suna Ba’ana Okocha a wani wajan kungiyar ISWAP din dake da matukar hadari me suna Arinna Sorro.

 

Wajan ne ISWAP ke ajiye makamanta da kuma mayakanta dake zuwa daga kasashen waje dan taimaka mata da yaki.

 

Maharbin ya kuskure Ba’ana da mayakan Abubakar Shekau da basu shiri da ISWAP inda kuma nan take ya bude musu wuta. Eonsintelligence ta ruwaito cewa Ba’ana ne ya jagoranci kai harin Marte da kungiyar ta kwace garin gaba daya.

 

Saidai daga baya, Sojojin Najeriya sun kwato Marte bayan gumurzu da aka sha sosai.  Ana ci gaba da samun baraka a tsakanin Kungiyar Boko Haram data ISWAP.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe mai garin tare da yaronsa kuma sunyi garkuwa da matarsa a jihar Filato

The shooters perceived Okocha and his team as aggressors from the Abubakar Shekau led Boko Haram faction.

Since Shekau’s loyalists were evicted from ISWAP strongholds, the camps had remained fortified. Nobody leaves or enters without permission.

Okocha reportedly led last week’s attack on a military base in Marte and some settlements within the Local Government Area. The terrorists chased out civilians and occupied villages.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.