fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Dan daurin gidan yari ba wani abubane:Tsaf zan iya kashe saurayina idan yamin ba daidaiba>>inji wannan budurwar

Wannan hoton bidiyon wata budurwace daya dauki hankula a dandalin sada zumunta na yanar gizo, watakan tabbas irin wannan saidai ace an baro shiri tun rani, domin kuwa irin yanda take magana, hmmm abin sai ka rasama me sakace.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Tana maganane akan saurayinta yayi wata budurwa ta daban, kamar yanda take fadi a cikin bidiyon wai zata iya kasheshi, wanda yake hira da ita har yake tambayarta, yanzu ke idan kika kashe mutum ba zakiji komi ba? Sai tace ita wallahi indai saurayintane babu abinda zataji, badai zaman gidan yari bane? Aidai ta riga ta kashe shi to ai ta dauri.

Karanta wannan  Tinubu ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa
A cikin wannan gajeren bidiyon har ta bayar da misalin yanda sukayi artabu da wata budurwa. Dan fahimtar me bidiyon ya kunsa sai a dannashi a kalla.
Ya Allah ka shiryemu, kasa mufi karfin zuciyarmu.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *