Dan gidan tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, watau Ashraf Sanusi, yayi Allah wadai da kisan Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto.
Da yake bayyana ra’ayinsa kan Zanga-Zangar da ake ta neman a saki wadanda suka yi kisan, yace ko malam bai gaya maka ba kasan cewa abinda kake ba daidai bane.
Yace suna bi suna kona gidaje da kasuwanni wanda ba nasu ba akan wanda suka yi kisa ba akan gaskiya ba.
Shouting Allahu Akbar as they disobey Him, destroying things that aren’t theirs and causing fitna for the sake of people who killed unjustly. Even if any mallams don’t tell you you’re wrong you have to think sometimes. https://t.co/QXEiwzXyVW
— Ashraf Sanusi (@Adam_L_Sanusi) May 14, 2022
Yace suna fadin Allahu Akbar amma kuma suna aikata sabon Allahn.