fbpx
Monday, May 23
Shadow

Dan Gwamnan Oyo Ya Sa Wa ‘Yar Gwamnan Kano Zoben Alkawari

Idan ba a mance ba, a kwanakin baya Idris Abiola Ajimobi wanda da ne ga gwamnar jihar Oyo, ya turo magabatansa har jihar Kano domin yin baikon Fatima Abdullahi Umar Ganduje ‘yar gwamnan jihar Kano. Inda gwamnoni sama da sha daya suka nema masa izinin aurenta a wurin Sarkin Kano.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dakarun Sojojin Saman Nijeriya Sun Yi Babbar Nasara Akan ‘Yan Boko Haram

Leave a Reply

Your email address will not be published.