Dan kasar Chinan nan da ake zargi da kisan tsohuwar budurwarsa, Ummita, Frank Geng Quarong, ya amsa cewa shi da kansa ya yi amfani da wuka wajen kashe ta.