Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa kamata yayi a shekarar 2023 a tsayar da dan Kudu takarar shugaban kasa.
Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv, yau Juma’a, 12 ga watan Fabrairu inda yace duk da tsarin karba-karba baya cikin kundim tsarin mulkin Najeriya amma dabara ce ta yin nasara.
“The Southern part of the country but there should be a consensus of the members.
“Zoning system even though it is not in the constitution of the Federal Republic of Nigeria, it is a strategy for winning elections.”