fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Dan kwalisa: Kalli wani mutum dake saka kaya kala daya da kalar wayarshi

Wannan wani mutumne dan kasar Kenya daya dauki hankulan mutane a dandalin yanar gizo, dalili kuwa shine yana saka kaya kala daya da wayar dake hannunshi, da yawa sun bayyanashi da dankwalisa.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An shiga halin hau'lai a Jamus saboda karancin kwalaben giya

Leave a Reply

Your email address will not be published.